DR. ZAINAB SHINKAFI BAGUDU

First Lady Kebbi State/ Consultant Paediatrician

“Access to menstrual hygiene products is a basic human right and not a privilege.”

HUMANITARIAN

Matar Gwamna Ta Taimaka Ma Mata Guda Ashirin Da Takwas

13 April 2018

Dr Zainab Atiku Bagudu ta bada nata gudumuwa wajen karin ilimi ma mata daga jihohin Kebbi, Sokoto da Zamfara. Yan Mata Ishirin da takwas sun samu shiga Kebbi State School of Nursing and Midwifery Birnin Kebbi Cikin Wanda suka ci jarabawa kuma Matan Gwamna ta biya ma kudin makaranta akwai: 1 Ubaida Shehu 2 Safiya Mustapha 3 Fauziya Idris 4 Hindatu Sulaiman 5 Saadatu Labbo 6 Hadiza Usman Muktar 7 Hauwa Usman Muktar 8 Lidiya Luka 9 Zainab Aliyu Aji 10 Amira Muhammad 11 Zainab Saad Magaji 12 Rukayya Abdullahi 13 Maryam Ibrahim 14 Zarau Ibrahim 15 Amira Shuaibu 16 Baidau Umar 17 Sumaiyah Isah 18 Maryam Yusuf 19 Rabi Yakubu Ambursa 20 Sumaiyah Buhari 21 Hindatu Bello Modibbo 22 Ummulkaltum Bawa

See less

Share this page

Share on facebook
Share on whatsapp
Share on linkedin

Related Post

Dr. Zainab Shinkafi Bagudu

Dr. Zainab Shinkafi-Bagudu, the First Lady of Kebbi State, is a Consultant Paediatrician and an advocate for women’s health

Philantrophy

MCF

Address

PLOT 665, TOS Benson Crescent, Utako Abuja,